Thursday 5 October 2017

NEMAN TAIMAKO: RASHIN LAFIYAR MAHAIFINA YAYI TSANANI AMMA GABADAYA MASANA'ANTAR FIM AN RASA MAI TALLAFA MISHI-Ibrahim Waragis

Tura Wannan Zuwa

Malam Waragis dai ya dade yana shirya fina finai
a masana'antar ta Kannywood wanda a halin
yanzu yake fama da matsanancin rashin lafiya na
Koda inda aka rasa wanda zai taimaka da kudin
da za'a wanke masa kodar duk cikin 'yan film.

A yayin tattaunawar Dadinkowa24 da Dan cikin
malam waragis mai suna Ibrahim Wanda shi
kadai Allah ya ba Waragis din a matsayin Dan
cikin sa ya shaida mana cewar, "mahaifina yana
fama da jinya mai tsananin gaske amma babu
mai tallafa mana, abun mamaki harda
masana'antar su duk da rawar daya taka a
lokacin yana da lafiya".

Ya kara da cewar, "ciwon ya kai dole sai an
masa wankin Koda" sai dai yaron ya bayyana
cewar kwanakin baya da ciwon yayi tsanani
sosai Jarumi Ali Nuhu ya tallafa musu da naira
dubu 25 haka kuma Sadik Sani Sadik ya basu
dubu 35 bayan su babu wanda ya tallafa musu
daga masana'antar da Baban shi yake aiki.

Kazalika yaron Waragis din yace akwai wata
mata mai suna Zainab Ziya'u ta basu dubu
220,haka kuma wata mata mai suna Haseena
Matar-Dan Chaina ta basu tallafi sosai wanda
yawan kudin ya tasarma dubu 300, sai dai
dukkan su ba `Yan Fim bane.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Fadila M. Idris

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: