Friday 1 December 2017

TAKAITACCEN TARIHIN TUKUR YUSUF BURUTAI-Karanta Kaji

Tura Wannan Zuwa

Lieutenant
General Yusif Tukur Buratai: . Sunansa Tukur
Yusuf Buratai, amma ana kiransa da ‘T.Y
Buratai’.

An haife shi a garin Buratai dake
karamar hukumar Biu ta jihar Borno, a ranar 24
ga watan Nuwamba a shekarar 1960. Don haka,
Buratai ɗan asalin jihar Borno ne dake arewa
maso gabashin Najeriya.

Laftana Janar TY
Buratai shi ne hafsan Sojoji na 26 a tarayyar
Najeriya, wanda shugaban kasa Muhammadu
Buhari ya naɗa a ranar 13 ga watan Juni na
shekarar 2015.

Buratai ya yi karatun Furamari
a garinsu buratai, daga nan ya zarce zuwa
Kwalejin Malaman Gwamnati dake garin
Potiskum a jihar Yobe. A watan Junairu na
shekarar 1981, Buratai ya halarci Nigerian
Defence Academy dake Kaduna a matsayin
ɗaya daga cikin membobi a shirin nan na ‘29
Regular Combatant Course (29R)’. Haka zalika,
Buratai ya samu takardar shaidar kammala
Jami’a, wato Digiri a fannin History daga Jami’ar
Maiduguri. Kuma yana da Digiri a fannin
Philosophy daga Jami’ar Bangladesh University
of Professions dake garin Dhaka.

Kafin
naɗinsa a matsayin hafsan Soji, Buratai shi ke
jagorantar rundunar tsaro ta hadin–gwiwa
wacce ke da hedikwata a birnin Ndjamena na
kasar Chadi. Kasashen Najeriya da Nijar da
Kamaru da Chadi da kuma Benin ne suka kafa
rundunar domin yaki da ’yan ta’addan da ke
yankinsu.

A baya dai, Janar Buratai ya yi aiki
a matsayin Kwamandan runduna ta Biyu ta sojin
Najeriya dake birnin Fatakwal na jihar Rivers,
sannan ya taba zama Kwamandan makarantar
horas da sojin kasa dake Jaji, a jihar Kaduna.

TY Buratai ya samu ci gaba ainun wajen aikinsa
da kuma karin girma kamar haka: •

Lieutenant

(January 1985) • Captain (January 1989) • Major

(January 1994) • Lieutenant Colonel (January
1998)

• Colonel (January 2004) •
  Brigadier
General (January 2009)

• Major General
(January 2012)

Lieutenant General (August
2015) TY Buratai ya samu kambi da lambobin
yabo a wurare daban–daban da suka haɗa da:


Forces Service Star (FSS) • Meritorious Service
Star (MSS)

• Distinguished Service Star (DSS) •
Grand Service Star (GSS). • Pass Staff Course
Dagger (PSCD)

Field Command Medal •

Training Support Medal • United Nations Medal
for Angolan Verification Medal II 26-12-2015
Allah ya karawa rayuwar ka albarka T.Y burutai,
ya baka ikon yin daidai, ya kare ka daga dukkan
sharri, ya kuma hadaka da dukkan alkhairi.
Amin.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com  hanya me sauki ko kuma daga kasan Website din akwai inda akasa

Name...
Email...
Message...

Sai Ku turo mana mun gode

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Borno-Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: