Thursday 28 December 2017

HANYOYIN MALLAKAR MACE CIKIN SAUKI

Tura Wannan Zuwa Ga
Mata suna tambaya wai kowa ya
tashi sai yace hanyoyin mallakar miji.

Toh su ba'ason a mallake sune? Ganin haka
muka ga cewar ya kamata mu danyi
hobbasa ta yadda za'a musu adalci.

Gashi yau mun sauke nauyi kowa ya daure ya karanta saboda zai karu sosai. Mata su
karanta saboda su ga hanyoyin da ake
mallakansu.

Ga kadan daga cikin hanyoyin
mallakar mace wanda zai sa ka ga mace ta rinka binka zai zai sai abunda kace

1.Ba kara mata kishiya idan ka aureta
ka gama aure kenan har abada .

2. Kullum ka shigo da kaji da kayan sanyi
kamarsu ice cream da maltina.

3.K rinka yi mata wanki da guga tana
zaune tana hutawa .

4.D safe kayi mata abin karyawa ka ajiye
ka tafi aiki, idan ta tashi sai ta ci/sha, ta sa
maka albarka .

5. Ka hutar da ita girki kwata kwata idan
azahar tayi ka sayo mata abinci ka kai
mata .

6. Da dare ka dauke ta ku shiga gari shan
iska daga nan ku sayo kayan fruit

7. Dul weekendk karinga daukanta kuna
zuwa garuruwa shakatawa .

8.D karshen wata ka kawo mata
albashinka tadiba ta sammaka nasa kati a
waya dana shan mai

9. Duk biki ka bata 50,000 kudin anko da
liki .

10. Idan kuje kasuwa ka rike mata jaka da
duk abinda ta rike ta rinka tafiya dan ita
sarauniya ce .

11. Duk lokacin da kake gida ka rika yimata
abubuwan nishadi domin ka faranta mata
rai ta ringa dariya .

12. Ka rinka goyata idan ta gaji da zama ko
ta nemi hakan .

13. Idan ta nemi kayi mata kukan doki ko
jaki ko kaza ko bera ko kuma na yara to
karinka yimata .

14. karinka shigowa gida karfe 4pm ku
huta kafin ku fita .

15. Banda hirar majalisa, banda fita ko
yawo kai kadai.

Daga Fadila M. Idris

Wadannan sune kadan daga ciki.
A jarraba agani sai naji daga gareka......
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user