Thursday 1 February 2018

Download Complete Wasika Album By Nura M Inuwa

Tura Wannan Zuwa Ga
Sabon Album din nura m inuwa kenan mai suna ” Wasika ” wanda kuka dade kuna jiran fitowarsa to gashi yau mawakin yacika alkawarinsa tun 29-1-2018 ya sakeshi wasu dayawa nasan sunje kasuwa sun sayi nasu.

To ga wayanda album baije garinsu ba to yau gashi zaku iya dakkoshi a internet domin saurara.

GA LIST DIN WAKOKIN:-

1- Wasika
2- Wasika
3- Wasika
4- Wasika
5- Wasika
6- Wasika
7- Wasika
8- Wasika
9- Wasika
10- Wasika
11- Wasika
12- Wasika
13- Wasika
14- Wasika
15- Wasika
16- Wasika
DOWNLOAD MUSIC HERE


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode







Source: AREWABLOG

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user