Sunday 21 January 2018

HAUSA MUSIC KARANTA KAJI: MTN Callertune Na Sababbin Wakokin – Umar M Sharif

Tura Wannan Zuwa Ga

Albishirin ku Gare Ku Masoya, Kuma Ma'abota Jin Wakokin Shahararran Mawakin Nan Umar M Sharif.

Shin Ko Kunsan Cewa Yanzu Haka Zaku Iya Sanya Da Yawa Daga Cikin Wakokin Mawaki Umar M Sharif A Tsarikan Layin ku Na MTN Caller Tunes.

Domin Haka Ga Duk Mai Bukata Sai Ya Zabi Wakar Da Yafiso Ya Aika Code Numban Ta Zuwa 4100 A Layin MTN - NG

Ga wakokin Da Code Dinsu.

018074 – Bako
018075 – Bamu labari
018077 – Gwaska
018078 – Jini da fata
018079 – Maryama
018080 – Mata
018081 – sadiya
018082 – sarauniya
018083 – soyayya
018643 – Dace da juna
018701 – Zahra
018702 – Amal
018703 – Bayan Mutuwa
018704 – Rabuwa
018807 – kece Burina
018808 – Alkali
018809 – Hisabi
018844 – Larai
018845 – Mai farin jini
018179 – Adaina Batuna
018180 – Juyayi
018181 – Bazan Iya Rabo da keba
018196 – Babbar Jaka
018197 – Labaran Zuciya
018198 – Bazanbarkiba
018199 – Jinin Jikina
018200 – So
0734387 – Arashi 1
1734387 – Arashi 2
0734388 – Bilkisu
0734389 – Cikin Raina
0734390 – Hasashe
0734391 – Jirgin so
0734392 – Kuyi Hakuri
0734393 – laila
0734394 – Meera
0734395 – Rariya
0734396 – Tsintuwa
0734397 – Ya Rasulullah
0734398 – Zan Rayu Dake

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Hausa Media

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: