Monday 22 January 2018

Kalli Yadda Gwamnan Kano Ya Tallafawa diyar Ibro da Kayan Aure

Tura Wannan Zuwa
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya tallafawa Jawahir Rabilu Musa diyar marigayi Dan Ibro da kayan daki.
Iyalen marigayi sun nuna godiyar su bisa wannan hidimar da mai girma gwamnan jihar Kano yayi masu.

za'a daura auren su da angon ta Saleh Isa ranar Asabar 20 ga wata a garin Wudil dake jihar Kano.

Jawahir Rabilu Musa ita ce babban diyar tsohon fitaccen dan wasan kwaikwayo Marigayi Rabilu Musa Ibro wanda ya rasu ranar 9 ga watan disamba na 2014.

Fitaccen Darekta Falalu Dorayi shi ya sanar da Daurin auren kamar haka.
Iyalan Mirgayi Alh Rabilu Musa Ibro Na Gayyatar ku
Zuwa daurin auren 'Yar Mirgayin
Jawahir Rabilu Musa Da
Isah saleh

Ranar: Asabar 20/1/2018
Wurin haduwa: zoo Rd G/DanAsabe
Wurin D/Aure: Danlasan warawa.a'a daura auren su da angon ta Saleh Isa ranar Asabar 20 ga wata a garin Wudil dake jihar Kano.

Jawahir Rabilu Musa ita ce babban diyar tsohon fitaccen dan wasan kwaikwayo Marigayi Rabilu Musa Ibro wanda ya rasu ranar 9 ga watan disamba na 2014.

Fitaccen Darekta Falalu Dorayi shi ya sanar da Daurin auren kamar haka.
Iyalan Mirgayi Alh Rabilu Musa Ibro Na Gayyatar ku
Zuwa daurin auren 'Yar Mirgayin
Jawahir Rabilu Musa Da
Isah saleh

Ranar: Asabar 20/1/2018
Wurin haduwa: zoo Rd G/DanAsabe
Wurin D/Aure: Danlasan warawa.
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user