Thursday 25 January 2018

Kalli Yadda aka Haska Film diin Gwaska Return-Bude Kagani

Tura Wannan Zuwa Ga

Dinbim jama'a suka garzaya
babban sinima dake Ado Bayero
Mall a jihar Kano domin kallon
sabon shiri fim da Jarumi Adam
A.Zango ya fitar ranar juma'a.

Ma'abotan fina-finai hausa kuma
masoyan babban jarumin shirin
"Gwaska" sun fito kwar da
kwarkwatan su domin ba
idanuwar su abinci.

Abun kamar a turai ganin dinbim
jama'a da suke turereniya wajen
karbar tikitin shiga dakin kallo.

Wannan shirin wanda Adam
Zango ya taka muhimmin rawa a
ciki a matsayin shi na babban
jarumin shirin yana daya daga
cikin fina-finai hausa da aka
fitar kwana-kwana nan wanda
ya samu cinciridon mutane
wajen haskawa a sinima.

Goyon bayan jarumai
Suma wasu daga cikin manya-
manyan jaruman masana'antar
Kannywood sun garzaya wajen
fim din "Gwaska Returns" domin
mara ma abokin aikin su baya.

Cikin su akwai mawaki Daudu
Kahutu Rarara da babban mai
shirya fim Hamisu Iyantama da
Yakubu Muhammed da kuma
Falalu Dorayi tare da Bello
Muhammed Bello wanda ya fito
a matsayin jarumi cikin shirin.

A bangaren mata ita ma
Maryam Gidado da sabbin shiga
watau tagwayen Kannywood
suma ba'a bar a baya ba wajen
kallo.

Masoyan Adam Zango sun nuna
masa kara tare da jinjina masa
bisa kokarin da yayi wajen fitar
da wannan shirin fim wanda
cigaban na farko na mai taken
"Gwaska".

Sai dai abin mamaki Ali Nuhu da
Jama'ar sa ba'a gansu a wajen
ba, ta wata majiya hakan baya
rasa nasaba da takun sakar da
ake a tsakanin Jaruman Guda
biyu.

Anyi turereniya wajen kallon
fim din Adam A Zango Gwaska

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Fim Hausa

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: