Thursday 25 January 2018

Karanta Kaji Dalilin sa: Ko Shakka Banayi Babu abin da Buhari ya tsinana wa Najeriya, ba zan yi shi ba – Ghali Na’abba

Tura Wannan Zuwa Ga

Tsohon kakakin majalisar Wakilai, kuma jigo a
jam’iyyar APC Ghali Umar Na’abba ya nuna
fushin karara ga yadda Buhari ya ke gudanar da
mulki a kasar nan.

Ghali ya ce tsautsayi ne ya sa ya mara wa
Buhari a 2015,ko da yake ya ce yana ganin
kamar a wancan lokacin Buhari zai kawo
kyawawan sauyi ne ga siyasar Najeriya, sai gashi
abin sai kara tabarbarewa yayi.

” Na taba zama da shugaban kasa, na gaya masa
cewa gaskiya fa akwai matsala a kasar nan,
amma cewa yayi dama can akwai wadannan
matsaloli tun kafin ya zamo shugaban kasa,
amma yanzu tunda an zabe shi komai zai gyaru.

Abin da ya fadi ya dade yana min ciwo a zuciya.

Babu wani abu da yayi na inganta demokradiyya
a kasar nan, saboda haka babu abin da zai sa in
sake mara masa baya koda ya fito takara.

” Daga kalaman sa a wancan lokacin, na ga
kamar zai zo ya gyara demkradiyya a Najeriya
ne, sai gashi abin ba haka bane.

Shekaru uku
kenan bayan hawan sa shugaban kasa. Baya aiki
da jam’iyya sannan yana ganin duk wani dan
jam’iyya makiri ne ko ko ba mai gaskiya bane
sannan ba ya neman shawaran ‘yan jam’iyya kan
komai.

Da aka tambayeshi ko jam’iyyar APC za ta fitar
da wani dan takarar shugaban kasa banda
Buhari, Ghali ya ce ” Ay wasu sun nannade
jam’iyyar sun saka ta a ajjihu, sai yadda suke so,
sune suke ta sanarwa wai sun tsayar dashi
Buhari dan takaran jam’iyyar ba tare da sun
tuntubi kowa ba.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Premium Times Hausa

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: