Thursday 25 January 2018

KARANTA KAJI: Babban Dalilin Da Ya Sa Na Karbi Addinin Musulunci – Jarumar Nollywood Liz Anjorin

Tura Wannan Zuwa Ga

An dade ana jjita jita game da dalilin daya sa jarumar Nollywood, Liz Anjorin ta karbi addinin musulunci inda wasu daga cikin masoyanta ke ganin cewa namiji ne ya sa ta sauya.

Jarumar ta fito ta musanta wannan batu tare da bayyana asalin dalilin daya sa ta bar addinin kiristanci ta koma musulunci.

A wani sako da ta wallafa a shafin ta na Instagram, jarumar ta ce mahaifiyar ta musulma ce kafin ta auri kirista, a don haka a lokacin da ta rasu, kowani coci da aka kai ta suka ki karbar ta.

Anjorin ta ce sun kai ta sama da cocina 10, kuma kowanne ya ki yarda ya binne ta.

Ta ce a cikin wannan Ibtila’i, mabiya addinin da ta ki, wato msuslunci su suka taimaka mata suka yi wa gawar mahaifiyarta addu’a, suka yi mata sutura, yayin da cocin kawai gurin binne ta suka bayar bayan sun sanya masu wasu ka’doji da ba ta bayyana ba.

Ta ce bayan haka ne ta karbi addinin musulunci, inda har ta tafi aikin Hajj.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Hausamini

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: