Thursday 4 January 2018

Karanta Kaji: Babban Dalilin Kafa Masana'antar Fina-Finan India (Bollywood)

Tura Wannan Zuwa Ga

Kamar yadda kowa yasani wannan wata masana anta ce dake kasar India, Wanda wannan masana anta na daya daga cikin hanyoyin shiga na wannan kasa

Domin makudan kudade da take kawowa wannan kasa, a duk fadin India wannan bangare yafi kawo kudade akan sauran, sannan wannan bangare yafi daukaka

Domin kuwa sun kware wajen gudanar da aiki, saidai abin mamaki yanzu abin yakoma mutum uku sune kejan wannan masana anta Domin ba a kallon finafinan kowa fiye da nasu..

Sune
Srk
Salman
Aamir...

aya akan kalli fim din kowa Domin ana saran zai kyau saidai daga abinda yai 2008 sunkoma kawo finafinai mara są kayatarwa kamar abaya, sun koma kwaikwayon Turawa, duk abinda Turawa sukę shi sukeson nunawa sun bar kawo al adunsu, wannan dalili yasa suka fara baya har aka fara sanin sauran bangarorin kamar su

Tamil
Telugu
Kannada

Daga haka yanzu gashi sunfito kowa ya sansu har ta kan kai akan bar fim din bollywood a kalli na sauran bangaren, me yasa Domin Suna aiki mai maana Wanda yai daidai zaman takewar mutanen kasarsu da wasu na waje wadanda sukę kaman ceceniya.....

Ba ina kokarin kushe bollywood bane amma gaskiya ahalin yanzu idan basu gyara ba zaa kwace ragamar daga hannunsu.....

SHAHARA...

A wannan masana anta ana samun shuhura matuka Wanda idan har takwace takan sanadiyar abubuwa da dama, wajen neman ta wasu kan haukace suyi babatu idan sun rasa ta, wasu kuma kan sheke kansu....

Daga cikin wadanda suka sheke kansu....

MANMOHAN DESAI...

Wannan mutum yasami daukaka sosai Domin awancen lokacin harkar tayi dashi sosai Domin idan har fim dinsa zaifita cikowa ake ana kallonsa, idan akace ko yayi wani Sabo zaifita lokaci kaza jiransa ake kamar me, amma daga baya sai Hakan ta kufce masa aka daina daukin finafinansa Wanda Hakan yasa yahau sama ya fado ya Mutu.......

Daga cikin finafinan yabada Umurni akwai

Amar Akbar Anthony
Dramveer..
Da sauransu.....

Daga cikin masu hauka kuma don basu samu ba akwai...

KAMAAL RASHEED KHAN KRK

Shi wannan yafara fim ne amatsayin jarumi sai akai rashin saa yaki karbuwa wannan dalili yasa yakoma cikin masu ma finafinai sharhi,saidai shi kowa yayi fim sai yakushe inka biye Masa kuma sai yazage ka....

Bayan fitar Baahubali 2: The Conclusion ya yi halin NASA inda yaita kushe fim din yana zagin jaruman Hakan yasa Jarumi RANA DAGUBATTI yayi unfollowing dinshi a twitter amma duk da haka bai barshi haka yaita zaginsa
Fim din da KRK yafito shine DESHDROHI.....

NAKU  ISMAEEL THE PERFETIONIST MAEEL...

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Fim Hausa

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: