Sunday 14 January 2018

Karanta Kaji Dalili: Ba wasa nake ba, ina so in auri shugaban kasan Nigeria wato Muhammad Buhari-Fati Shu'uma

Tura Wannan Zuwa

Jaruma Fatima Abubakar wadda
akafi sani da fati shu'uma ta
bayyana cewa ba abunda bazata
iya yi a film ba, acikin hirar da
Jaridar blueprint tayi da ita, inda
take cewa
"Idan za'a biya ni, ba irin
fitowar da ba zanyi a film ba
koda 'sex scene' ne amma sai
da babban jarumi. Idan da
babban jarumi ne 'I will not
regret if I zip down'......." Inji
Fati Shu'uma (mun saka wasu
kalaman da turanci saboda
bamu samu daidai dasu a yaren
Hausa ba).

Sannan Jarumar ta Kannywood
ta bayyana rashin jin dadi da
bata samu muradin zuciyar ta ba
wato shugaban Nigeria
Muhammad Buhari.

Jarumar
tana cewa "Ba wasa nake ba,
ina so in auri shugaban kasan
Nigeria wato Muhammad Buhari,
yana da kyau da tsayi kuma
sananne ne duk duniya sannan
ga addini. Duk da nasan matar
sa tana da kyau zan aure shi in
ya yarda.

Ina rokon duk wanda
yake kusa da shi da ya Isar min
da sako"

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Fim Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: