Friday 19 January 2018

KARANTA KAJI: Ko Kuna da Labarin Fati Muhammad ta shirya auren Wani malamin Islamiyya???

Tura Wannan Zuwa

Sanannar jarumar nan a da ta wasannin fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood a shekarun baya watau Fati Muhammad ta bayyana aniyar ta na auren wani fitaccen malamin addinin Islama mai suna Mallam Datti Assalafi.

Jarumar ta bayyana hakan ne a cikin wata budaddiyar wasika da ta rubutwa malamin a shafin ta na dandalin sada zumunta na Facebook a ranar Talata, 16 ga watan Janairu biyo bayan abun da ta kira cin mutuncin da yayi mata da kage da sharri.

NAIJ.com dai ta samu cewa jarumar ta yi wa malamin budaddiyar wasika ne biyo bayan wani rubutu da yayi akan ta inda ya zarge ta da biyewa masu kudi da 'yan siyasa suna kwana da su domin samun kudi.

Sai dai jarumar ta bayyana hakan da yayi a matsayin abun takaici inda tace in ma har gyara ko nasiha yake so yayi mata to ba ta wannan hanyar ya kamata yayi mata ba don ba zai yi wa kanwar sa ko diyar sa hakan ba.

Daga karshe sai jarumar ta bukaci malamin da ya fito ita kuma a shirye take da ta aure shi idan dai har da gaske yake yi so yake yi tayi aure.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Fim Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: