Thursday 4 January 2018

KARANTA TAKAITACCEN TARIHIN JARUMI RAM CHARAN

Tura Wannan Zuwa Ga
Ram Charan yakasance Da (son) ga fitaccen Babban Jarumin Telugu da'akeyiwa LaQabi da "Superstar" wanda Mahaifin Nasa daga bisani yakoma Dan Siyasa bawani bane da yawuce "Chiranjeevi" Jarumin da ba'a ta6ayin jarumi dan kudancin India musamman yankin Telugu da yayi suna Kamarsa ba, haka kawunsa Yakasance fitacce kuma sanannen Jarumi da'akafi sani da "Pawan Kalyan".

Ram Charan


Yakasancee Jikan (grandson) mai barkwancin Nan Na yankin (Telugu comedian) kuma yakasance dan gwa-gwar mayar yaQi akan Yanci da dama Na Qasar India (Indian freedom fighter) wato "Allu Rama Lingaiah".


Jarumi 'Ram Charan’ sunan da'akeyi masa laQabi dashi "Mega Power Star", yasamo Asaline daga Mahaifinsa (father) da kuma kawunsa (uncle). Inda Mahaifin nasa "Chiranjeev" Ake masa LaQabi da "Mega Star" Acikin fina-finan sa , Inda kuma kawunsa (uncle) wanda akafi sani "Pawan Kalyan" akeyi masa laQabi da "Power Star" Acikin fina-finansa.


Sunan da'akewa jarumi 'Ram Charan’ LaQabi (Nickname) da shi shine "Cherry".


Jarumi 'Ram Charan’ yafara fitowa Acikin film karo Nafarko cikin film maisuna "Chirutha" wanda Aka sakeshi cikin shekara 2007, Amma baisamu wata nasara sosai ba Afannin kasuwancinsa harma da yabo daga masu yaba QoQarin da fina-finai sukayi.


Shirin film Nabiyu ga fitaccen 'Ram Charan’ shine "Magadheera" (Zakin Zakuna/Jarumin Jarumai) Inda wannan shiri ya karya tarihi (record breaking) masu dumbun yawo har yaxamo blockbuster hit Acikin masana'antar fina-finai ta Telugu, Inda wannan film yayi ta wuta har tsawon kimanin kwanaki 757 Cikin cinema theatre da suke Kurnool.


Jarumi "Ram Charan" yafito tare da Mahaifinsa (father) maisuna "Chiranjeevi" Cikiin Babban shirin maisuna "Magadheera". Mahaifin Nasa maisuna "Chiranjeevi" yayi fitowa ta musamman da ta dauki kimanin Mintuna biyu (2 minute cameo) Acikiin wannan shiri inda yafito Acikin waQar the "Bangaru Kodi Petta".


Daga nan yayi finafinai wadanda suka samu nasara da dama wanda yanzu yana daya daga cikin manyan Jarumai.


Yayi aure da matarshi Upsana a 14 June 2012.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

MungodeSource By ©Fim Hausa
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user