Sunday 18 February 2018

Daga wata Baiwar ALLAH: KAYIWA ALLAH KA TSAYA KA KARANT KUMA KAYI SHARE

Tura Wannan Zuwa Ga

Assalamu alaikum. Idan kana/kina
kaunar
Annabi Muhammad (SAWW) ka/ki
tsaya ka
karanta

. Wallahi ina cikin bala'i marar
misaltuwa, ina
cikin wani mawuyacin hali. Don Allah
ku
taimaka min da addu'a yan uwa
musulmi. Na
fada cikin halin kaka nikayi a
sanadiyyar
auren mijin wata hatsabibiyar
matsafiya da
nayi,

Shekara goma kenan ina cikin azaba,
da
radadin zuciya.Tun da na auri
mijinta,ta sa
bokanta,hadani da wasu mugayen
aljannu
suna gwada min azaba, Sunyi
sanadin
mutuwar uwata, Sun shanyewa
mahaifina
kafafu, suna son su haukata ni, idan
na haihu
ina zaune zanga an shake min jariri
baya
kwana daya sai mutu, yara uku kenan
ina
haihuwa ana kashewa, Ga gorin
dangin miji
dana makwabta, an saka min bakin
jini kowa
guduna yake, makwabta ba mai zuwa
gidana,
yan uwa bamai magana dani(Ni kadai
ce, sai
yan uba)idan naje makaranta ba mai
magana
dani, idan na nemi yaro riko kwana
biyu an
amshe ko yaro ya gudu.Kullum.cikin
fadan
ake da mutand,haka kawai zaa min
kaskanci.
Na sayar da komi nawa na nemi
magani
amma a banza, ina addua sosai amma
sai
hamdala, Idan na fara kugi tamkar
wata
saniya ko ina anaji na faffasa kayan
dakina,
na sayarda wasu, banda komai sai
ragga,
gidan yana sati ban gyara shiba, ban
iyawa,
ban da mai min, miji bamu zaman
lafiya
kullum fada, zagin shi nake ta uwa
uba, nayi
nayi ya sakeni amma yaki, kuma
yasan matar
shice ke mana sihiri amma ya
kyaleta.

Kullum ni kadai a gida, ban da abokin
magana, ba mai zuwa gurina, basu
bari nayi
sallah sai a kwance, bana zuwa gidan
biki ko
kawaye,saboda kallon wakakanci da
tsana da
suke mini, saboda aljannun sunce
idan ban
rabu da mijina ba ko mutuwa sai ta
fini farin
jini. A halin yanzu sun kusa haukata
ni, wata
shida nake ba kitso,sati daya ba
wanka.

Don Allah yan uwa ku taimakeni da
Addua,
Allah ya fitar dani daga wannan
bala'in, kar
na rasa imani na, ko na kashe kaina
na mutu
kafira, ku rokar mini Allah ya isar
mini, akan
wannan azzalumar matar, ya kawo
mini
mafita, 

Zaku iya aikowa da shawara,taimako,ko addu'o"I da sauransu zamu aika mata, sakon  ta hanyar aika sako a email muryarhausa24@gmail.com zaku aika muna mayarda amsa cikin kankanim lokaci INSHA ALLAH

Don Girman Allah ku yiwa
darajar shi
ku tuttura a duk contact dinku, whats
upp,
facebook, instagram, ko Allah zaisa in
dace da
samun waraka da fita daga wannan
masifar

WALLAHI WALLAHI WALLAHI ba
kagaggen
labari bane. Ni da kaina na rubuta
WALLAHI.

pls ku taimaka yan uwa musulmi

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source by ©Anas Umar Binmalek

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: