Friday 16 February 2018

Download New Comedy: Musha Dariya Ali artwork Tare Da GovernorKwankwaso - Arewa Comedians

Tura Wannan Zuwa Ga
Wannan dai a iya cewa Sabon Hausa Comedy Ne NA shekarar 2018 daga kamfanin Ali Artwork kamfanin daya saba Nishadantar da Ku.

Comedy din ya janyo cece-kuce musamman ganin yadda aka tsara Video abin ba ayin magana.

Domin ance gani ya kori ji.

Don haka yi sauri kayi Download din Comedy din anan yanzu kasha mamaki


Domin samun wasu Karin sabbin Comedy din sai Ku cigaba da kasancewa da Mu akoda yaushe domin cigaba da zakulo muku sabbin Hausa Comedy aduk fadin Duniya.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user