Monday 12 February 2018

INDA RANKA: Kalli Mahaifiyar Da Ke Kwanciya Da Danta Duk Ranar Laraba Don Dukiyarsa Ta Karu

Tura Wannan Zuwa Ga

Inda ranka, masu iya magana sukace kasha kallo. Wata uwa ‘yar shekara 52 Ybonne Banda, ta amsa cewar tana kwana da dan cikinta a duk ranar larabar kwanan duniya, don dukiyarsa ta kara habaka.

Benda a shekarar 2002 ta kai danta Abel gun wani boka don ya taimaka wa Abel ya zama hamshkin mai kudi a cikin sauri.

Rahotanni sunce Banda, dake da zama a gundumar Ndola waje ne na hada-hadar kasuwanci a cikin lardin yankin Copperbelt a kasar Zambiya, waje ne ya yi suna wajen hakar ma’adanai.

Wasu daga cikin sharuddan tsafin da bokan ya gindayawa Benda,harda kuma zata kwana da  matashi a koda yaushe don kada dukiyar ta Abel ta kare.

Tun wannan lokacin Benda da danta sukai ta holewarsu,inda acewar Banda tun tsawon lokuttan data dauka tana holewa da Abel, sai kara kudancewa yake yi kuma arzikinsa sai kara shahara yake musamman ganin harkar sufurin da tsundama sai kara habaka take yi, har ya kaiga ya mallaki Taraktoci da bas-bas da sauran abanen hawa.

Benda a karshe ta kuma amsa cewar ta shiga damuwa saboda jin gajiyar da take ji a ko wacce rana kuma tana jin tsoron kilan bazata iya ci gaba da cika sharuddan da bokan ya gindaya mata nan da shekaru masu zuwa ba.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source by ©Hausa Leadership

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: