Saturday 3 February 2018

Kalli Yadda Wata Mace ta Bayyanawa Duniya Mijinta yana Saduwa da Ita a gaban 'ya'yan su

Tura Wannan Zuwa

Wani direban keke mai kafa uku da aka fi sani a arewacin Nijeriya da A Daidata Sahu ya rasa aurensa na shekaru 17 bayan da mai dakinsa ta kai shi kara kotu bisa abinda ta kira cin zarafi, rashin tarbiyya da rashin mutunci a gareta.

Matar da aka bayyana sunanta da Bolanle ta fadawa kotu cewa “Babu rashin mutuncin da ya fi mijnki, uban ‘ya’yanki a matsayin mace ya sadu da ke a kan idon ‘ya’yan naku”.
Bolanle ta ci gaba da cewa “Mai gidana, Olasunkanmi, na da dabi’ar cin zarafina musamman ma in ya yi sha. Ya kan dawo ya bukaci ya sadu da ni a gaban ‘ya’yanmu, amma da na yi kokarin na nusar da shi illar “abin da ya ke kokarin yi, sai ya kama ni da bugu sannan ya sadu da ni ta karfin tsiya a gaban ‘ya’yan namu suna kallo muna tarawa kiri-kiri”.

“Akwai ranar da na dawo daga aiki na tarar da yaranmu daya akan daya, suna kwatanta abinda suke ganin muna yi ni da mahaifinsu” Bolanle ta fada cikin takaici
Sai dai, shi Olasunkanmi ya roki kotu da kar ta raba aurensa da matarsa duk kuwa da bai musanta zargin da ta ke yi masa na cewa yana saduwa da ita a gaban yaransu ba.

Olasunkanmi ya ce “Ina rokon kotu da kar ta raba aurena da mai dakina domin ina kaunarta har yanzu. Na san na yi kuskure, amma a shirye nake da na gyara kura-kurai na.

A lokacin da ya ke zartar da hukunci, babban alkalin kotun al’adu da ke zamanta a unguwar Igando, jihar Legas, Mai sharia Moses Akinniyi ya zartar da cewa kotu ta raba aure tsakanin Olasunkanmi Abdul-Kareem da Bolanle Abdul-Kareem.

Mai Shari’a Akinniyi ya ce, duk da tsawatarwa da shiga tsakani da kotu ta yi da kuma ‘yan uwa, amma Olasunkanmi ya ki ya sauya halinsa

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Arewafresh

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: