Saturday 10 February 2018

Karanta Kaji: Kai Buhari Ka Ji Tsoron Haduwarka Da Allah, Kabar Mutanen suna Kwana Da Yunwa - Nasihar Ummi Zeezee Ga Buhari

Tura Wannan Zuwa
"Ai ba karya na fada ba gaskiya na fada cewar, ya jefa kasa yunwa da talauci da fatara, amma tsoro ya hana a yi magana a ba shi shawara ko zai canja. To ya ji tsoron haduwarsa da Allah, domin Allah kadai ya san yawan mutanen da ke kwana da yunwa a dalilin mulkin sa.

Kuma hakkin duk yana wuyansa ran Kiyama sai Allah Ya tuhume shi, don kuwa hakkin kowane da kasa a wuyansa ya ke. Amma ku da ya ke jahilan addini ne bayan sa kuke bi.

Amma cikin masoyan nasa masu ilimin addini in an zage shi shiru suke yi. Saboda sun san gaskiya ake fada masa. Amma kai da ya ke jahili ne ka zo kana zagi, to Ubanka ne Buharin? Ya bar iyayenka da yunwa..."

Jarumar fina-finan Kannywood Ummi Ibrahim Zeezee ta wallafa wannan batu ne a shafin ta yayin da wani masoyin Buhari ya yi mata raddi akan sukar gwamnatin sa da ta yi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source by ©Hausazone
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user