Sunday 11 March 2018

Kalli irin Kudin Da Jaruman fina-finan Hausa Suke Samu A Fim

Tura Wannan Zuwa

Wasu Sun Tambaya Ni Cewa Shin Nawa Ne Jaruman Kannywood Suke Samu Toh Yau Mun Kawo Muku Kudin Da Suke Samu.

Yanzu Dai Kasuwar fim Din Kannywood Ta Fadi Matuka Sabida Bata Gari Wanda Suke Siyarda Kaset Ba Tare Da Sanin Furodusa Bah..

Yanayin Kudin Da Mutum Zai Samu A Kannywood Ya Danganta Da Zaka Iya Fim Ka Samu Kudi Acan Nan Kuma Idan Babu Kasuwa Sai Ka Samu Kadan..

Kalmar Ali Artwork Ta Kwanaki Inda Yace idan Ya Yiwa Ali Nuhu Ko Adam A Zango Baya Samun Kudi Fiye Da #50,000 Ko #100,000..

Kuma Shi Edita ne Na Kannywood Inda Yayi editing Fim Irinsu Gwaska Inda Kudin Da Yake samu Bai wuce #50,000 (Dubu Hamsin).

Wasu Jarumai Marasa Galihu Kuwa Suna Fim Ne Kawai Su Kamar Bayi Ma'ana Zasu Yi Fim Amma Ko Kudi Baza Su Samu Bah Kawai Sun Fito A Fim Dinne Don Suna Ko Nasu Dalilin..

Manyan Jaruman Kannywood Kuwa Suna Samun Sama Da #250,000 Zuwa Sama Ya Danganta Da Fim Dinsu Da Suke Yi Amma Yawanci Suna Samun Kudin Sune Ta Zama Jakadan Kamfani ....

Zaku Iya Aje Manah Ra'ayinku Ta Hanyar aika sako a email muryarhausa24@gmail.com

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Sadikbog

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: