Tuesday 13 March 2018

Karanta Kaji: Sakon Ali Nuhu Zuwa ga 'ya'yansa Fatima da Ahmad

Tura Wannan Zuwa

Fitaccen jarumi kuma daya daga cikin masu hanu da shuni masana'antar shirya fim na Kannywood Ali Nuhu ya wallafa sabbin hotuna tare da yaran cikin sa Ahmad Nuhu da Fatima Nuhu.

Sarkin kannywood kamar yadda aka yi masa lakabi ya wallafa hotunan su tare a shafin sa na kafafen sada zumunta tare da rubuta sakon farin ciki bisa ni'imar da Allah yayi masa na samun ya'yan. "Daya daga cikin kyata mafi soyuwa a gare ni da Allah ya bani shine samun diya ta" ya rubuta tare da hoton shi da diyar shi Fatima.

Ya kara da rubuta "Idan mutum ya zama uba to ya zamanto abun koyi ga dan shi". Auren shi da matar sa Maimuna Garba Ja Allah ya albarkace su da yara biyu Ahmad da Fatima.

Yaran dai suma sun bi sahun mahaifin su harkar wasan kwaikwayo. Ahmad da Fatima sun  fito a fina-finai da dama kuma a cikin shekarar 2017 Ahmad Nuhu ya amshi kyuatar gwarzon shekara na bangaren yara yan wasan kwaikwayo a gasar city people awards.

Idan ba'a manta Ali Nuhu da dan shi Ahmad sun haska tare cikin wani shirin fim mai taken "Uba da da".

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Fim Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: