Tuesday 20 March 2018

YADDA AKE DUBA SAKAMAKON JARABAWAR JAMB CIKIN SAUKI

Tura Wannan Zuwa Ga
Sakamakon jarabawar jamb a bana shima akwai
hanyoyi da ake dubawa kamar haka:


Ana aikawa mutim sakon SMS idan da lambar
wayarka ce kayi register, idan kaga wannan
sakon to sai kayi maza kaje kayi printing na
sakamakon ka.

Yadda ake duba sakamakon shine :

1. Ka ziyarci shafin jamb www.jamb.org.ng
2. Sai kayi login zuwa profile dinka na jamb ta
hanyar sanya email da password dinka
3. Sai ka shiga inda aka rubuta “Check 2018
UTME Examination Results
4. Zai nuna maka sakamakon ka sai dai idan ba’a
saki ba.

Mafi Sauki Wajen Duba Sakamakon Jamb :

1. Ka shiga wannan link
din nan zaku shiga Check 2018 UTME Results
2. Ka saka reg number dinka sai ka danna
“check my result”
3. Zai nuna maka sakamakon ka sai dai idan ba’a
saki ba.

Muryarhausa24.com.ng , karin haske akai ko kuma kuyi copy NA wannan link din Ku sanyashi akan Browser din wayar ku kamar opera touch, uc browser, chrome, Firefox da sauran ga link din domin Duba sakamakon jarabawar ga wadanda suyi Jamb registration

Hanya mafi sauki Ku shiga wannan Link din>


Ga misalan hanyoyin da ake bi a hotunan dake
kasa.

Ina addu’ar Allah ya baiwayan uwan mu dalibai
sa’a a wannan jarabawa.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishadi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, FADAKARWA,NISHADANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng 

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source by ©Basheer Journalist Sharfadi

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user