Monday 19 March 2018

Kalli Yadda Malamin Makaranta Ya Tube Dalibai ‘Yan Mata Tumbir Saboda laifin Zuwa Makaranta a Latti- Bude Ka Kalli Hotunan Kasha Mamaki

Tura Wannan Zuwa Ga

Wato abin al’ajabi da ban haushi baya karewa a duniyar nan ta Maliki Yaumid-dini. Kuma in har da ranka, to, fa babu abinda ba za ka ji ko ka gani ba. Dama ai an ceInda Ranka Ka Sha Kallo.

Cikin labaran da za su saka takaici, shi ne na wani malamim wata makarantar sakandire da ya yi wasu dalibai ‘yan mata zindir, haihuwar uwa, sannan ya sa suka kwanta cikin turbaya kana ya sa bulaliya ya zane musu jikinsu, kawai wai don sun makara zuwa makaranta
Wannan labari da jaridar Nigerian Bulletin ta rawaito sun ce sun samu birbishinsa ne daga shafin facebook na wani Song Mudoh inda ya rubuta cikin harshen turanci cewa “A tube ‘yan mata ‘yan makaranta tunbur sannan aka zanesu a kasar Kamaru wai kawai don sun makara zuwa makaranta

“A Afurka kadai ne irin wannan abin takaicin zai faru. Wai a ce a tube dalibai ‘yan mata sannan a zanesu wai duk a matsayin hukunci. Babu ruwana da koma wane irin laifi suka yi, amma hukuncin sam bai dace ba. Kuma suma daliban abin kunya ne a garesu da suka amince aka aikata irin wannan bakin hukunci akansu

Bincike ya gano cewa wannan abu ya faru ne a wata makarantar gwamnati a garin Baham, a yankin Arewacin Kamaru.

Ga hotunan daga kasa:

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Hausa Mini

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: