Saturday 24 March 2018

Wata Sabuwa: In banda Tsabar Rashin Adalci da Munafurci irin na Mal. Aminu Daurawa ya hanashi Cewa Komai akan Abinda 'Yar Gwamnan Kano tayi abikin ta-Maryam Booth

Tura Wannan Zuwa

Da take mayar da martani akan
maganar da Sheikh Aminu Ibrahim
Daurawa yayi na cewa hukumar Hisba
bata da hurumin kama diyar gwamna
akan shagalin da akayi a bikinta.

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam
Booth ta bayyana cewa, tsabar rashin
adalci da munafurci ne suka sa malamin
ya fadi haka.

Ta kara da cewa idan da ace 'yan fim ne
suka yi wancan abu da an jishi da hujjoji
kala-kala yana Allah wadai da su
Amma gashi yanzu diyar gwamna tayi
yana tambayarsu wai ya suke so yayi.

Maryam ta kara da cewa idan be yi
kame ba wannan ba matsala bace
amma irin yadda ya shafe kusan
watanni yana sukar masu neman na
kansu don rufawa kansu da iyalansu
asiri wato 'yan Fim
ya kamata ace ya fito koda rana daya ne
ko kuma ma awa daya yayi magana
akan wannan lamari,
Maryam Booth ta kara da cewa su
malaman da suka soki abinda diyar
gwamnan tayi me ya faru dasu?

Wato baza ka iya taba masu kudi ko
mulki ba sai talakawa ko, don kada a
sauke ka daga kujerar ka,
to ka sani komin daren dadewa ba zaka
dawwama akan wannan kujera ba,
bayan mulkinsu watarana sai ka sauka.

Maryam ta kara da cewa kana hada
siyasa da addini, baka so ka batawa
uban gidanka rai, to saika shirya abinda
zaka gayawa Allah a ranar tashin
kiyama, ka bar aikinka na dora mutane
akan hanyar shiriya saboda siyasa.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Hausaloaded

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: