Saturday 24 March 2018

KARANTA KAJI: KADAN DAGA CIKIN WASU WASIYOYIN TSOHON SHUGABAN KASAR LIBIYA GADDAFI GA YAN KASAR LIBYA

Tura Wannan Zuwa

Bazan gudu daga libiya ba anan aka haifeni kuma
a nan zan mutu na samu libiya cikin kunci na
mayar da ita wadatacciya kasa.

Libiyawa kuso kasarku sosai kada Ku yarda da
duk wani bature ko ba'amurke daya ce yana
kaunarku karya ne arzikin kasarku suke so.

Turawan dasuke taimaka muku ku yakeni kusani
cewa kamata yayi ku yakesu domin kuwa suna
kokarin rusa gobenku ne da zaman lafiyar
kasarku, Sakona gareku libiyawa shine kushirya
yaki da ta'addanci Wanda bashi da ranar karewa
bayan kun taimakawa turawa sun kasheni.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by © Auwal m kura

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: