Friday 13 April 2018

Da Zafinta Download Sabuwar Wakar Dan Kahutu Rarara Wanda yayi akan Kudirin Buhari na sake tsayawa Takara a 2019- Wakar tayi Dadi da Sauti mai Inganci

Tura Wannan Zuwa

Fitaccen Shahararren Mawaki Siyasa Rarara Ya Fitar Da Sabuwar Wakar Mai Taken Buhari Sai Yayi Takwas .

Idan Baku Manta Ba Shugaban Kasa Muhammad Buhari Ya Fadi Niyyarsa Ta Cewa Zai Koma Shugaban Kasa Nijeriya A 2019

Bayan Nan Akwai Wata Waka Da Yan Jam'iyyar PDP Suka Saki Mai Taken Daga Hudu Zaka Tsaya Wanda Muhammad Badamasi Yayi Ku kasance da mu domin samun wakar

Ga Wakar Rarara Wanda Ya Saki

Download Music Now Rarara

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Sadikblog

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: