Friday 20 April 2018

KARANTA KAJI: WATA SABUWA HUKUMAR EFCC ZATA BINCIKI DR RABI'U KWANKWASO AKAN SAMA DA BADAKALAR BILIYAN UKU

Tura Wannan Zuwa Ga

Hukumar yakin da cin hanci da rashawa ta efcc zata bincike
tsohon gwabnan Kano eng rabiu Musa kwankwaso da tsohon
gwabnan sokoto aliyu magatakarda wamakko.

Ana zargin kwankwaso da Sama da fadi da biliyan Uku
Hukumar efcc tasamu korafi daga wani enginer abubakar Dan
juma Kabo Wanda yashigar da korafi hukumar Akan cewa
kwankwaso ya kwashi naira miliyan 70 daga kowaccce
karamar hukuma 44 Na jahar Kano inda yayi amfani dasu
wajen yakin neman Zabe na shekarar 2015
Wata majiya daga hukumar efcc ta tabbatar da Wanan rahoton
inda tace tana dab da gayyyatar Eng rabiu kwankwaso zuwa
hukumar Don amsa tambayoyi Akan zargin.

Source by ©Daily Trust Hausa
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user