Wednesday, 23 May 2018

Download Na Sabbin Wakokin By Zamani Na Wannan Shekarar guda3

Tura Wannan Zuwa


Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com ya shahara wajen kawo muku sabbin Wakokin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da wakar B Y Zamani.

Wannan Mawakin daya daga cikin Sabbin Mawakan Hausa ne, a karon farko ya suburbudo muku zafafan Wakoki 3 Wanda hakan ke Nuna Cewa Za'a dama dashi a harkar

Fasihin Mawakin mai suna Bilyaminu Yakubu Wanda aka fi sani da (B Y Zamani) Nishadin Ku shine Farin cikin shi.

Ga wakokin sai Ku hanzarta yin Download din su Yanzu Kamar Haka:

B Y-Zamani-Follow-me

Download Music Here

B Y-zamanii-FT-DJSM-WE-ARE-BIG-BOYs


B Y-zamanii-ft-ELVERSH-SHARPGUY-ICEKID-RAN-UWAShafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Muryarhausa24.com

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user