Wednesday 23 May 2018

KARANTA YANZU KAJI: YA KAMATA KUJI LABARIN WANNAN MATAR

Tura Wannan Zuwa


Akwai wata mata alokacin manzan Allah (s.a.w)
tana sharar masallaci,
Annabi yace idan wannan matar tarasu ko wani
lokacine a gayamasa.

Lokacin da matar tarasu da daddarene, shikuma
ka'ida ta manzan Allah idan akayi sallar isha'i ya
shiga gida ba'amar sallahma, saidai a saurara xuwa
gari yawaye, sabo da yasa safiya xuwa dare duk ta
jama'ace. .
Amma daga dare kuma xuwa asuba na matansane.

Bayan nan sai sahabbai suke cewa yaza'ayi, sai
suka yanke shawara suka sallaceta, aka kaita
kabarinta, bayan gari yawaye sai Annabi baiga wannan
mataba,
sai yayi tambaya yace tana ina.?

Sahabbai suka bashi amsa suka cemar tarasu,
manzan Allah yace mesa ba'aje aka gayamanba, sai sahabbai sukace ai kace idan kashiga gida
kadda ama sallama.

Sai manzan Allah yace aje anunaman kabarinta na
sallaceta, aka nunawa Annabi yamata sallah irin ta
gawa, yana idarwa yace wallahi da kabari cike yake
da duhu, amma gashi adalilin sallah ta kabarin yayi
haske harda wayanda suke kusa da ita..........

Ya Allah kasa mucika da kalmar LA
ILAHA ILLALLAH MUHAMMADUR
RASULULLAH
S.A.W,,,,,,,,,,,,,,,Amin

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Muryarhausa24.com
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user