Tuesday 8 May 2018

Karanta Kaji Dalili: Kasar Saudiyya tayi Alkawarin Gina Coci na masu Addinin Kirista aduk fadin Kasar

Tura Wannan Zuwa Ga


Kafafan yada labarai na Masar sun rawaito cewa,shugabannin
kasa mai tsarki sun kulla wata yarjejeniya da takwaroninsu na
fadar Vatican da zummar gina cocina a Saudiyya don mabiya
addinin Kirista shiyyar Katolika da ke kasar.

An sanar da cewa shugabannin na Saudiyya sun dauki wannan
matakin don karya lagwan masu tsatssaucin ra'ayi da kuma
yada kyamar addinin waninsu,wanda hakan ya haddasa wutar
ta'addancin da kawo ya ki ci ya ki cinyewa a duniyar Islama.

Shugaban kungiyar Musulman duniya,Mohammed bin Abdul
Karim Al-Issa da kuma mataimakin shugaban mabiyan addinin
Krista shiyyar Katolika na Vatikan,fasto Jean-Louis Tauran ne
suka rattaba hannu a wannan yarjejeniyar a birnin Riyadh na
Saudiyya.

A ranar 14 ga watan Afrilun bana, Jean-Louis da tawagar
Kiristocin Roma sun kai ziyara babban birnin Saudiyya don
ganawa da yarima mai jiran gado na kasar,Muhammad Bin
Salman.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©TRT HAUSA
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user