Monday 7 May 2018

Karanta Yanzu Kaji: Shin ko Kasan Sunayen Jaruman Fina-Finan Hausa da suyi Aure kwanan nan???

Tura Wannan Zuwa Ga


Wasu daga cikin manyan jarumai dake nishadantar damu sun
shiga sahun sauran abokan aiki su, sun shiga dakin aure.

Ga
wasu jaruma daga cikin jarumai da suka yi aure bana:

1. Abida Muhammed Tsohuwar fitatcciyar jarumar Kannywood,
ta sake aure bayan mutuwar tsohon mijinta. An daura auren ta
da sabon angonta Mustapha Abubakar,

2. Sa’idu Muhammed Shima shaharraren jarumin fina-finan
turanci wanda aka fi sani da funky mallam, ya kara aure bayan
rabuwar shi da tsohuwar matar shi. Auren sa da tsohuwar
matar shi, sun samu da namiji.

3. Sadiya Adam Bana dai auren wannan jarumar yana daya
daga cikin bukukuwan da suka yi yawo a kafafen sada
zumunta. Bikin aurenta ya samu halarta daga wasu daga cikin
manyan abokan sana’ar ta na Kannywood. An dauren auren ta
da angonta Alhaji Sanusi Ahmad ranar lahadi 1 ga watan Afrilu
a garin Zaria.

4. Sadiya Kabala An daura auren jarumar Kannywood da
angonta,Ahmad Isa ranar asabar 14 ga watan afrilu a
masallacin Al-mannar dake nan garin Kaduna.

5. Aminu Dagash Shima jarumi ya shiga sahun sauran abokan
aikin sa na masana’antar nishadantarwa. An daura auren sa da
amaryar shi ranar 31 ga watan Maris. Mc Ibrahim Sharukan
Duk da cewa an sa rana amma ba’a daura ba, bari mu kara da
auren shahararren jarumi kuma babbar
mai gudanar da shirye-shiryen biki. Za’a daura auren Mc
Ibrahim Sharukan da amaryar shi, Halima Shehu Usman, ranar
5 ga watan mayu.

Muna masu fatan alheri, kuma Allah ya kara
dankon soyaya Ya kuma albarkaci rayuwar auren su.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Wazoblog

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user