Sunday 6 May 2018

Labarin Wata Amarya da Ta Rasu a Ranar Bikinta

Tura Wannan Zuwa Ga


Wata amarya ce ana cikin hidimar
bikinta'kawayenta suntaru domin tafiya wajen
FATI' ango yazo da abokanansa domin daukar
amarya zuwa wajen FATI.

Ashe ba'a gamawa
amarya kwalliya ba gashikuma lokaci yakure har
magriba tayi can wasu yan mintina saiga amarya
tafito angama mata kwalliya' saita bude kofar
mota zata shiga' kawai sai taji anyi kiran sallah
saita fasa shiga sai angon yace amarya ina zuwa
kuma? Sai amarya tace zanje nayi sallah ne sbd
magriba tayi kuma idan muka tafi bamusan
lokacin dawowarmu ba sai yace mata haba
amarya kinsanfa idan zakiyi alwala saikin wanke
wannan kwalliyar da kikayi kuma zamu kara bata
wani lokacin' amarya tace ita wallahi saitayi
sallah' akayi akayi akayi amarya tashiga mota a
tafi amma taki yarda can saiga wata tsohuwa
tazo tace wai meyake faruwane? Sai aka gaya
mata saitace to abarta tayi sallah kawai sbd idan
aka tsaya jayayya za'a kara bata wani lokacin'

amarya taje tayi alwala ta tayar da sallah tana
cikin yin sallah tayi sujjada kenan Allah yayi
mata rasuwa' mutane sukaga ta dade bata dago
ba anazuwa aka dan tabata kawai sata fadi. Ashe
ta mutu Allahu Akbar......

Allah yajikan wannan
baiwayar Allah Allah yayi mata rahama.

Shafin komai da ruwanka, Muryar Hausa24  munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu


Source: Muryar Hausa24
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user