Sunday 13 May 2018

Karanta Kaji Dalili: Ronaldo zai fara shirya fina-finai

Tura Wannan Zuwa Ga
Shahararren dan wasan kwallon kafa,Cristiano Ronaldo ya wallafa a shafinsa na sada zumunta cewa,yana gaf da zama mashiryin fim.

A wannan karon,dan wasan wanda tuni tauraruwarsa ta haska a fannoni kamar su kwallon kafa,siyar da tufafi da kuma kasuwanci,zai rungumi sana'ar shirya fina-finai masu babuka wato Series a Turance
A cewar wani labari da aka wallafa a jaridar babbar masan'antar shirya fina-finai ta Hollywood ta Amurka,a fim din da Ronaldo zai shirya,za a nuna rayuwar wasu 'ya 'ya mata masu kwallon kafa wadanda suka fito da kasashe daban-daban.

Fitattun masu bada umarni a duniyar fina-finai, Liz Garci da Josh Harto ne za su yi ruwa da tsaki wajen tsara wannan shirin na Ronaldo.

Da yayi bayani a shafinsa na sada zumunta,Ronaldo ya ce,
"Kallon talabiji na daya daga cikin ababen da na fi sha'wa.Wannan fim da zan shirya tare da tallafin kwararru a fagen fina-finai na duniya,wata babbar dama ce a gare ni wajen shiga duniyar fina-finai wacce ni bakonta ne".

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©TRT HAUSA

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: