Tuesday 1 May 2018

Karanta Kaji Dalili: Wallahi Gwamma Mazinaci ko Dan Luwadi ko kuma Mashayi akan Dan Bidi'ah - Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe

Tura Wannan Zuwa Ga

Domin Mazinaci ko Dan Luwadi ya sani karara cewa sabon
Allah ya keyi, idan ma har akayi mishi magana ko nasiha sai
yace a kara sanya shi a Addu'a Insha Allah zai bari.

Amma shi Dan Bidi'ah yana kallon ihun da yake yi da tsalle
tsalle a matsayin shine addini kuma son Manzon Allah, saboda
haka baka isa ya saurare ka ba da wata nasiha, da wannan ne
nake kara tabbatar muku da cewar, Bidi'ah Musiba ce kuma
Bala'i ce Allah muna roko a gareka ka karemu Daga fitinar
Bidi'ah karama ko babba.

Source by ©Arewa daily trust
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user