Wednesday 9 May 2018

Karanta Kaji: Don Allah 'Yan uwa MAZA DA MATA Ku taya mu isar da wannan sakon

Tura Wannan Zuwa

Ku taya mu isar da
wannan sakon ta hanyar Sharing a FACEBOOK, TWITTER,
BBM, WHATSAPP, da sauransu.
Insha Allahu wasu da yawa zasu amfana.

Manzon Allah (s.a.w) yace: "WALLAHI IDAN ALLAH YA
SHIRYAR DA MUTUM GUDA TA DALILINKA, YAFI
ALKHAIRI GAREKA FIYE DA
ABAKA JAJAYEN RAQUMMA"

Wani mutum yazo wajen manzon Allah S.A.W. ya ce:
Yah-Manzon-rahma zan tambaye ka rayuwar duniya da ta
lahira.

1. Yah Manzon Allah ina son in zama mafi sani a cikin
mutane?
AMSA
Sai ya ce "Ka ji tsoron Allah ka bi dokokin Sa."

2. Ina son in zama mafi arziQi a cikin mutane?
AMSA
sai ya ce "Ka zama mai wadatar zuci."

3. Ina son na zama Wanda yafi kowa acikin mutane?
AMSA
Sai ya ce "Ka zama mai amfanarwa."

4. Menene zai kare ni daga wuta?
AMSA
Sai ya ce "Ka zama mai yawan yin Azumi."

5. Ina so in zama mafi adalci a cikin mutane?
AMSA
Sai ya ce "Ka so ma d'an uwanka abin da ka ke soma
kanka."

6. Ina son in zama mafi amfanin mutane a wajen Allah?
AMSA
Sai ya ce "Ka yawaita tuna Allah."

7. Ina son imanina ya zama ingantacce?
AMSA.
Sai ya ce "Ka gyara halayen ka."

8. Menene yake huce fushin Allah (S.W.T.)?
AMSA
Sai ya ce "Ba da zakka a boye da kyautata ma 'yan uwa."

9. Wani zunubi yafi muni awajen Allah?
AMSA
Sai ya ce "Mummunar hali shine rowa"

10. Ina so in zama mafi biyayya ga Allah?
AMSA
Sai ya ce "Ka bi umurnin Allah za ka zama mafi rinjaye a
wurin Allah."

YA ALLAH Ka sa mu gama da Duniya lafiya.

INA ROQON MAI KARATU dan GIRMAN ALLAH DAN SON
ANNABI kayi Qokari ka tura wani group d'in domin
tunasarwa.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Muryarhausa24.com

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: