Friday 18 May 2018

Karanta Yanzu Kaji: Shin ko kasan sunayen Jaruman Fina-Finan Hausa 10 da suka fi kowa Kudi???

Tura Wannan Zuwa

Akwai dumbin jarumai da su ke da kudi a masana'antar kannywood sai dai mun duba mutane 10 da Su ka fi kudi a wannan shekara bisa dogaro da dalilai na zahiri.

1. Ali Nuhu shi ne jarumin da ya fi kudi a kannywood, Ya na da gida a kano da hotal a bauchi , ya na yiwa kamfanoni kimanin shida ko bakwai jakadanci Ya kai kimanin shekaru 15 ya n jan zare a matsayin jarumin jarumai a kannywood

2. Adam A. Zango shi ne jarumi na biyu da ya fi kudi a taurarin kannywood, Ya kammala gina wan kasurgumin gida a kaduna , Ya na karbar miliyan daya da rabi idan an gayyace shi biki kuma akalla ya kan ziyarci irin bukukuwan sau uku a wata daya, sannan ya na karbar kimanim dubu dari uk kafin ya fito a fim kafin daga bisani ya daga zuw dubu dari biyar , ya kan yi fina finai akalla hudu a wata daya, sannan shi jakadan kamfanin MTN ne a kowanne wata ya kan samu kudi daidai da kimar naira miliyan biyar.

3. Dauda Kahutu Rarara ya shiga jeri na uku cikin ma Su kudin kannywood , tun bayan zaben dabya gabata , Ya na da wani makeken Gida a zoo road kano.

4. Mawaki Nura M. Inuwa shine na hudu a lissafi wanda su ka fi kudi a kannywood , ya na fitar da albam biyu duk shekara, wanda su ke samar da kimanin miliyan 25, Ya kasance ya fi karkata a wakokin biki wadda bayanai sun nuna ya na karban dubu dari biyu da hamsin a kowacce waka, sannan a mako daya ya kan yi akalla wakoki biyar.

5. Halima Atete ita ce ta biyar a jerin wanda su Ka fi kudi a kannywood kuma ta farko a jarumai mata, ta dauki tsawon lokaci ta na shirya fina finai da kudinta.

6. Sani danja shine na shida a rukunin attajiran kannywood ya na da Gida a abuja, Ya samu makudan kudade a lokacin zaben 2011 inda ya rika taya shugaban kasa kampe a wanchan lokaci

7. Sadik Sani Sadik shine na bakwai a jerin Wanda su Ka fi kudi a taurarin kannywood.

8. Nafisa Abdullahi ita ce ta takwas a cikin jerin attajiran kannywood kuma ta biyu a cikin mata, T na shirya fim na kashin kanta.

9. Hadiza Gabon ita ce ta takwas a rukunin attajiran kannywood .

10. Aisha Aliyu Tsamiya ce ta goma a rukunin taurarin attajiran kannywood.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Fim Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: