Sunday 13 May 2018

Yanzu-Yanzu: Mawakin Siyasar Nigeria Rarara Ya Fitar Da Waka Mai Zafi Akan Buhari da Atiku - Download Music Here

Tura Wannan Zuwa

Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com ya shahara wajen kawo muku sabbin Wakokin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da wakar Dauda Adamu Kahutu Rarara.

Fitaccen Mawakin Siyasa Kahutu Rarara yayi wa Shugaban Kasar Nigeria Muhammadu Buhari Sabuwar Waka da shi da Atiku Bagudu gwamnan Jihar Kebbi Wakar mai taken 4 + 4 Wakar ta dauki Hankulan 'Yan Siyasa a fadin Kasar Nigeria.

Kamar yadda Nura M Inuwa yayi wa Buhari waka mai taken 4 + 4 sai ga Rarara da sabuwa Fil akwalin ta.

Ku Hanzarta yin Download Na Wakar Rarara nan zaku Shiga kuyi Download Yanzu.

Download Rarara Music Here

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar

da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu


Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don

ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,


mungode


Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com


Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com


Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu


Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri


Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke


KARIN BAYANI


Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi

me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@

gmail.com mungode


Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin


Source by ©Muryarhausa24.com

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: