Monday 25 June 2018

INGANTACCEN BAYANI AKAN SHAFIN SAMAR DA MANHAJAR ANDROID NA KAMFANIN ANDROMO - KARANTA A NATSE KAJI

Tura Wannan Zuwa Ga
Gaskiyar Bayani Game da Shafin Andromo (Android App Maker)

INGANTACCEN BAYANI AKAN  SHAFIN SAMAR DA MANHAJAR ANDROID NA KAMFAN ANDROMO


Assalamu'alaikum
Bayan Dukkanin Bincike Da Kungiyar 24clan Team Ta Gabatar Akan Shafin Andromo.Com

Shafin Andromo An Kirkire shi A Shekara Ta 1991 Wanda Akalla Yanzu Haka Dayawan Mutane Suna Amfani Dashi Ta Hanyar Kirkira Manhajar Android - Wato (Android App)..

Dayawan Mutane Sun Aminta Kokuwa Ince Sun Raja'a Akan Wannan Kamfani Dake Bawa Mutane Damar Hada Application Batare da Ilimin Programming Ba.

Hakan Yasa Jama'a Suka Yadda Dasu Fiye Da Kowane Shafi na Kirkirar Manhaja A Wannan Zamanin...

CIKAKKEN BAYANI GAME DASU

Andromo Sunyi Aiki Da Wani Sashi na Basira Ta Hanyar Saka Admob AdUnit ID Dinsu Ajikin App Din Da'aka Gina Batare Da Sanin Mai Mallakin App din Ba..

A Iya Binciken Da Muka Gabatar Cewa Members Suna Biyan Kudi Akalla $8/month zuwa $21/month A Kowane Wata.. Domin Subiya Bukatunsu Ta Hanyar Kirkira Manhajar su Dan Haka Suka Sanya Kudi Qalilan Ga Mutane..

Wannan Ba Yana Nufin Suna Taimakawa Mutane Bane Kawai Sunyi Hakan Ne Domin Suci Riba Da Mutane Fiye Da Kai Daka Biya Kudi...

YADDA ABIN YAKE!

A Duk App Guda Daka Hado A Shafin Andromo Ko Kabiyasu $21 Tofa Dukda Haka Akwai AdUnit Dinsu Ajiki Wanda Yana Fitowa Sau 3 Sannan Naka Ya Fito Sau 1 Kadai..

Kaga Kenan A Duk Lokacin Dazaka Samu $20 Tofa Su Suna Da $15 Kaikuma Kanada $5...

Wata Kila Nan Gaba In Allah Ya Yarda Zamu Bullo Da Sabbin Hanyoyin Kasuwanci Da Izinin Allah..

Mungode Da Bamu Lokacin Ku....

Researchers:-

Faruk Browser
Yahaya Browser
Taufik Ahmad
Tsauri Browser
Faisal S Ladan
Muhammad Kabir Katsina
Abubakar Y Mati

By 24clan Developers Team..

Domin samun Labarai,Nishadi,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna, Hausa Videos,Wakoki Hausa, Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari  ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: 24clan
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user