
A gasar fidda sarauniyar kyawu na Duniya da aka gudanar na wannan shekarar jiya Asabar a kasar China.
mata 118 ne sukayi takara daga kasashe daban-daban na Duniya, 'yar kasar Indiya me suna Manushi Chillar ce ta lashe gasar.
Shagwaɓa, da farko sai ki buɗe kunnen ki idan kuna kwance zai tashi ki fara kuka, kina shagwaɓa uhmmm uhmmm idan ya ce "Lafiya?" K...