Thursday 14 June 2018

Yanzu-Yanzu: Mawakin Siyasar Nigeria Rarara Ya Fitar Da Waka Mai Zafi Akan Masu Niyyar Tsige Buhari ya Tona Asirin Wasu daga Cikin su- Download Music Here

Tura Wannan Zuwa Ga


Wannan waka dai sabuwa ce da mawakin ya fitar bayyan majalisar dattawa ke tsirin tsige shugaba buhari to shine mawaki rarara ke cewa karya banza magana shirin ya watse sai baba buhari yayi 2 time.

Ga kadan daga cikin kalaman wakar:-

✅ Bani kidan Mazan jiya gumbar dutse sai kayi takwas GMB.

✅sai baba buhari amintace ne

✅Duk wanda ya bayar gida,gida ya barshi.

✅Saboda buhari ko jariri ya sanshi.

✅Mun yarda magu ya karo keji.

✅In kun fasa kun taba,munsan duk rudani ne.
Talakawa na sai baba buhari 2 time.

✅baba buhari sai ya saita kun bata.

Hausawa kance waka a bakin mai ita tafi sai ku shiga wannan link domin downloading.

Download Music Here


Always visit www.muryarhausa24.com.ng

Source: Hausaloaded
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user