Tuesday 14 August 2018

Kalli Bidiyon Yadda Wani Mawaki Yake Cewa"DUK WANDA BAYASON BUHARI ALLAH YA MAI DA UBANSHI ƘADANGARE". - Download Video Here

Tura Wannan Zuwa
Wani sabon bidiyo ya bayyana a kafafen sada zumunta ta yadda bidiyon yake nuna yadda wani mawaƙin gargajiya yake waƙe ga shugaban ƙasar Nigeria Muhammadu Buhari.

Hotan Mawaƙin

Mawaƙin yana Cewa"DUK WANDA BAYASON BUHARI ALLAH YA MAI DA UBANSHI ƘADANGARE".

Kamar yadda shafin  Muryar Hausa24 ta samu bidiyon daga Majiyar mu ta Dokin Karfe TV ce ta wallafa wannan bidiyon a shafin ta na Facebook.

Duk da haka mawaƙin bai tsaya anan ba sai da yayi wa masoyan shugaba  buhari addu'a ta musamman.

Gani ya kori ji.

Ku sauke cikakken bidiyon domin ganewa idanuwan ku yadda abin ya faru.

Sauke bidiyon anan.

Download Video Here

A yi kallo lafiya.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user