Wednesday 15 August 2018

Karanta abinda Nafisa Abdullahi tace lokacin da Mahaifiyarta ta Rasu

Tura Wannan Zuwa Ga
Mahaifiyar Nafisa Abdullahi, daya daga cikin fitattun jaruman Kannywood ta rasu.

Hotan Nafisa da Mahaifiyarta

A ranar Talata, jaruma Nafisa ta sanar da rasuwar mahaifiyarta a shafinta na Instagram, inda ta sanya bakin shafi domin nuna yanayi na alhini da take ciki.

“Inna lillahi wa’inna ilaihi, mun rasa komai a yau” Nafisa ta rubuta da harshen larabci da Ingilishi a shafinta na Instagram mai taken nafeesat_official.

Ta kara da cewa, “shi ke raya wa, shi ke kashewa, kuma babu wanda ya isa ya hana shi yadda ya so.”

Tuni jarumai irinsu Ali Nuhu, Maryam Booth, Rahama Sadau da dumbin masoyanta suka yi ta mika sakon ta’aziyyarsu ga jarumar.

“Allah ya jikan Mama.” Inji Ali Nuhu
“Allah ya jikan Mama, Ubangiji Allah ya saka mata da Aljannatul Firdaus!!, Ameen thumma Ameen.” Inji Rahama Sadau a shafinta na instagram mai taken rahamasadau.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: Voa Hausa
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user