Wednesday 8 August 2018

Kalli Hotuna da Jerin Sunayen Mata 4 'Yan Takarar Siyasa a Arewacin Nigeria - Hotuna da Cikakken Bayani akan Rayuwar su

Tura Wannan Zuwa
A binciken da Shafin Muryarhausa24.com.ng ta gudanar a shafukan sada zumunta da Musayan Ra'ayi.

Munira Suleiman Tanimu


Binciken Muryarhausa24.com.ng ya nuna Cewa"Hotunan Mata 'Yan Takarar Siyasa a faɗin ƙasar Nigeria ya ɗauki hankulan Matasan Nigeria Ma'abota shafukan sada zumunta".

Musamman Hotan Munira Suleiman

Muryar Hausa24 ta kawo muku hotunan su da sunayen su , cikakken Bayani akan rayuwar su yana nan zuwa nan bada jimawa ba.

Munira Suleiman Tanimu

1. Munira Suleiman Tanimu, 'Yar Takarar Majalissar dokokin Jihar Kaduna mai wakiltar LERE ta gabas ƙaramar Hukumar SAMINAKA ta jihar Kaduna.


A ƙarƙashin Jagorancin jam'iyyar PDP mai adawa a Nigeria.

Zainab Abdu Ghana

2. Zainab Abdu Ghana , ta kasance 'Yar takarar Majalissar dokokin jihar Katsina mai wakiltar ƙaramar hukumar Funtua ta Jihar Katsina.


A ƙarƙashin Jagorancin jam'iyyar APC mai Mulki a Nigeria.

Amina Umar Waziri

3. Amina Umar Waziri, 'Yar takarar Majalissar  dokokin jihar kaduna don wakiltar mazaɓar Gabasawa da Doka ta jihar Kaduna.


A ƙarƙashin Jagorancin jam'iyyar APC mai Mulki a Nigeria.

Maryam Isah Abubakar

4. Maryam Isah Abubakar, 'Yar takarar gwamnan jihar Kano, sai dai takasance ɗaya daga cikin Jaruman Fina-Finan Hausa a arewacin ƙasar Nigeria.A ƙarƙashin Jagorancin jam'iyyar APC mai Mulki a Nigeria.

Munira Suleiman Tanimu

Ku ci gaba da kasancewa da shafin Muryarhausa24.com.ng domin samun cikakken bayani dangane da abin da ya shafi rayuwar su kana da dalilin su na fitowa takara.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user