Saturday 1 September 2018

Download Complete Best of Mujadala 2018 Audio/Videos Songs

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da bidiyon  waƙoƙin  fim ɗin Mujadala Remake.


Waƙoƙin Fim ɗin Mujadala suna ɗaya daga cikin fina-finan da 'yan kallo suke muradi, musamman yadda aka shirya bidiyon ya ɗauki hankula a shafukan sada zumunta  musamman a shafukan Youtube da kuma Instagram.

Ganin hakan ne yasa Muryar Hausa24 muka ga ya dace mu kawowa 'yan Uwa da Abokan Arziki wannan ƙayataccen Bidiyoyin waƙoƙin , kuma mun zauna mun ƙarawa bidiyon haske ta yadda zai fi ƙayatar da masu kallo .

Mawaƙan da suka baje kolin salon sarrafa murya a wakokin bidiyon sune kamar haka:

1. Umar M. Shariff
2. Nazifi Asnanic
3. Abdul D One

Jaruman da suka taka muhimmiyar  rawa a wakokin  fim ɗin Mujadala Remake sune kamar haka:

Umar M. Shariff
Abdul M. Shariff
Shamsu Dan Iya
Maryam Yahya
Bilkisu Shema

Umar M. Shariff ne ya fito a matsayin Jarumin Fim ɗin.

Jarumi/Mai bayar da Umarni Ali Nuhu shine ya bayar da Umarnin fim ɗin yayin da kamfanin Maishadda Investment ya shirya wannan ƙayataccen fim ,kana fitaccen marubuci kuma shahararre a farfajiyar Kannywood Ibrahim Birniwa ne ya tsara labarin.


Muryar Hausa24 ta kawo  bayanin fim ɗin a takaice kamar haka:

Kamfani: Maishadda Investment LTD
Labari: Baballe Hayatu
Tsara Labari: Ibrahim Birniwa
Mataimakin Mai Shiryawa: Abdulbasi Murtala Bako
Shiryawa: Abubakar Bashir Maishadda
Umarni: Ali Nuhu

Jarumai: Umar M. Shariff, Abdul M. Shariff, Shamsu ɗan Iya, Ali Nuhu, Maryam Yahya, Bilkisu Shema da sauram su

Har izuwa yanzu da wakilin Muryar Hausa24 yake kammala haɗa wannan rahoton ba'a sanar da ranar da za'a saki wannan ƙayataccen fim ɗin ba.

Kada ku manta mun ragewa bidiyoyin nauyi sosai ta yadda kowa zai sauke bidiyoyin cikin sauki amma bidiyon yana matakin MP4 ne ba matakin 3GP bane , kana kowa zai iya kallon bidiyoyin a kowacce irin waya hakan yasa wakilin shafin Muryar Hausa24 ya saita bidiyoyin cikin tsari mafi kyau.

Lallai yakamata ku kalli bidiyoyin nan domin zaku sha mamaki kasancewar wannan ne bidiyoyin waƙoƙin da yafi jan hankula sosai ciki da wajen ƙasar Nijeriya har da sauran sassa na Duniya.

Ga bidiyon waƙoƙin Kamar Haka:

Cikakken Tallan Bidiyon Fim ɗin


Karshen Mujadala : rera waƙa Umar M. Shariif, Abdul D One, Nazifi Asnanic


Abdul M. Shariff ft Bilkisu Shema Barabuwa Alƙawarin ki na rike: rera waƙa Umar M. Shariff


Abdul M. Sharif ft Hassana: rera waƙa Nazifi Asnanic


Laƙanin ƙauna: rera waƙa Umar M. Shariff


Best Of Mujadala : rera waƙa Umar M. Shariff, Nazifi Asnanic


Umar M. Shariff, Maryam Yahya Bilkisu Shema : rera waƙa Umar M. Shariff, Nazifi Asnanic


Ayi kallo Lafiya.

An fara haska wannan ƙayataccen fim ɗin a ranar babbar sallah 22/8/2018 a Ado Bayero Mall Kano.



Ga Audio na waƙoƙin Kamar Haka:

M Shariff Barabuwa

Download Music Here

M. Shariff Laƙanin ƙauna

Download Music Here

M Shariff Ft Nazifi

Download Music Here

Nazifi Asnanic Alalele iyawa

Download Music Here

Nazifi Asnanic Salon So

Download Music Here

Karshen Mujadala Nazifi Asnaic Ft Abdul D One ft  Umar M Sharee

Download Music Here

Ayi sauraro lafiya.

Wannan fim dai yazo da sabon salo a cikin shi duk da cewa anyi fim ɗin a baya , sai dai wannan anyi mai sabon salo irin na zamani hakan yasa ya ciri tuta .

Karanta Kaji: Kuskure 6 da akai acikin Film din MARIYA tare da Sharhin Fim ɗin

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user