Friday 7 September 2018

Karanta Takaitaccen Tarihin Mawakiyar India Falguni Pathak: Abubuwan da Yakamata Ku sani dangane da Rayuwar Mawaƙiya Falguni Pathak - Cikakken Tarihi da Hotuna

Tura Wannan Zuwa Ga

An haifi mawaƙiya falguni pathak a shekara ta march 12/3/1964 Wanda a yanzu haka idan ka lissafa zai baka shekara 55.

Falguni Pathak

Mawaƙiya falguni takasance cikakkiyar yar addinin Hindu ce kuma an haife ta ne a vadodara Gujarat dake India.

Falguni Pathak

Akwai wani lokaci da 'yan jarida suka taɓa yiwa mawaƙiyar tambaya cewa shin meyasa take shiga irin ta Maza?

Falguni Pathak

Sai mawaƙiyar take cewa alokacin da mahaifyar ta take ɗauke da cikinta suna buƙatar samun ɗa na muji sosai saboda Allah bai taɓa azurtasu da Ɗa namiji ba wannan yasa a duk lokacin da Allah yabawa mahaifiyarta ciki to fa za aga iyayanta akoda yaushe addu'ar su ɗa na muji wannan yasa da aka haifi mawaƙiya falguni ta ɗau alwashin cewa zatayi koyi da maza ma'ana tin daga irin abinda sukeyi wannan yasa har yanzu mutane da dama suna tambaya akan falguni mace ce ko na miji?

Falguni Pathak

mawaƙiya falguni tafara waƙa tindaga traditional music har takai matsayin tana yin waƙoƙin fina-finai.

Inda jarumar ta fara album dinta na farko a shekara ta 1998 inda kuma takewa Bollywood waƙoƙi musamman ma na soyayya.

Falguni Pathak

mawakiya falguni ta samu shahara sosai inda har tafara fita kasashen waje tana performance.

Falguni Pathak

Mawaƙiya falguni tayi waƙoƙi da dama iri-iri kamar su "Badan Juda Hote Hain" ta cikin film din koyla da sauransu.
Wannan shine taƙaitaccen tarihin mawaƙiya falguni pathak.

Falguni Pathak Lokacin da mawaƙiyar take karɓar kyautar girmamawa 

Rubutawa Queen khadeejah kurah,
Aysha Muhammad Ahmad,
Abdull Asa, Tacewa da Tsarawa wakilin Shafin Muryar Hausa24 .

Falguni Pathak

Domin sanin abubuwan da suke wakana a Bollywood da sauran masana'antun fina-finan Duniya baki ɗaya , ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.


KALLI HOTUNA DA TARIHIN WANDA YA FARA FITOWA A MATSAYIN JARUMA MACE KAFIN MATA SU SHIGA FILM A TARIHIN INDIA

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user