Monday 30 December 2019

Karanta Sabuwar Hanyar Samun Garaɓasar 5.2GB a ₦100 tare da 10.4GB a ₦200

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin Muryarhausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku hanyoyin samun kyaututtukan kira ko hawa yanar gizo cikin tsari mafi rahusa .


A yau wannan shafi na Muryar Hausa24 ta sake kawo muku sabon tsari na yadda zaku more kyautar shiga yanar gizo cikin sauki.

Kamfanin sadarwa a Nijeriya GLO sun fitar da sabon tsarin more garaɓasar shiga shafin yanar gizo.

Sai da mu gwada yin aiki da shi mu tabbatar yana yin aiki kafin muyi post ɗin sa...

Nasan wasu zasu tambayi Muryar Hausa24 ta ya ya zamu samu wannan garaɓasar?

Ga yadda zaku samu Garaɓasar:

Na Ɗaya: Kawai ka ɗauko wayar ka idan kana da layin Glo kuma ka tabbatar yana aiki sai ka danna *603# domin shiga tsarin na Glo Jollification.

Na Biyu: Bayan ka koma da layin ka tsarin Glo Jollification, sai ka hanzarta yin recharge ta hanyar amfani da Account ɗin ka na Banki idan baka da Account na Banki hanya mafi sauƙi ka siyo One Card na ₦100 ko ₦200 amma banda yin amfani da Katin Glo wannan shine a taƙaice.

Na Uku: Karka manta idan kayi recharge ɗin ₦100 zaka samu 5.2GB, idan kuma kayi recharge ɗin ₦200 zaka samu 10.4GB .

Na Hudu: Abin Birgewa Shine Kamfanin Glo zasu baka wannan datar a kyauta ne .

Na Biyar: Hanya mafi sauƙi kayi amfani da One Card ɗin ka domin saka katin , wannan tsari da kamfanin sadarwa na Glo su ka fitar yana yin aiki a kowanne layin Glo.

Muryar Hausa24 Ta ya ya zan duba Balance ɗin Data ɗin dana samu?

Abin ba wuya, kawai ka danna #122#

Sai da mu gwada yin aiki da shi mu tabbatar yana yin aiki kafin muyi post ɗin sa...

Ka lura: Balallai bane ka samu , wata ƙila kana cikin waɗanda zasu samu wannan garaɓasar amma ba kowanne layin GLO bane yake samu.


Ku ci gaba da Kasancewa da Shafin MuryarHausa24.com.ng domin samun rahusa ta hawa yanar gizo ko kira.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user