Tuesday 28 August 2018

Karanta Sabuwar Hanyar Samun Garaɓasar 4GB a ₦1000 tare da 1GB a ₦200 a Layin MTN

Tura Wannan Zuwa

Kamar Yadda Shafin Muryarhausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hanyoyin samun kyaututtukan kira ko hawa yanar gizo cikin tsari mafi rahusa .


A yau wannan shafi na Muryar Hausa24 ta sake kawo muku sabon tsari na yadda zaku more kyautar shiga yanar gizo cikin sauki.

Abin ba wuya kawai ku danna *131*65#

Zai nuna muku kamar yadda kuke gani..

Wannan shine abinda zaku gani a farko


Idan kuma ya nuna maka haka to alamun baka cikin waɗanda su cancanci samun wannan garaɓasar.

Idan ba kuyi Nasara ba haka zaku gani


Sai kayi hakuri mu sake haɗuwa a wani sabon post ɗin.

Idan bazaku manta ba a kwanakin baya kamfanin sadarwa na MTN sun saki garaɓasar 500mb ga ma'abota amfani da wayar Android ta hanyar amfani da Application ɗin su na Mymtn.

Ku ci gaba da Kasancewa da Shafin MuryarHausa24.com.ng domin samun rahusa ta hawa yanar gizo ko kira.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.


Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user