Saturday 28 December 2019

Music: Rarara - Allah Sarki su Tsula Ft Hauwa Fullo Gombe, Ado Gwanja, Jadda Garko, Alfazazi

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Rarara Ft Hauwa Fullo Gombe

Gamayyar fitattun mawakan fina-finan Hausa (Kannywood) ne su fito su rera wannan wakar domin nuna farin cikin su akan nasarar Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar (Ganduje) yayi a kotu.

Taken waƙar  "ALLAH SARKI SU TSULA".

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙan waɗanda  su baje kolin basirar su a cikin waƙar.

Mawaƙan sun haɗa da:

Rarara
Ado Gwanja
Aminu Afandaj
Jamilu Jadda Garko
Hauwa Fullo Gombe
Alfazazi

Da sauran su

Kalli Bidiyon Waƙar Kai Tsaye...

Abin dai ba'a cewa komai sai wanda ya saurara kawai zai gasgata furucin Mu, domin mawaƙan sun zo da wani sabon salo....

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar domin sauraron wannan ƙayatacciyar waƙar.

Ku sauke waƙar yanzu anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Kada Ku Sake a baku Labari...

DOWNLOAD VIDEO HERE

Ku sauke waƙar yanzu domin sauraro.

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Dauda Kahutu Rarara - 2-0 Kenan Sai Ganduje

Dauda Kahutu Rarara - A Kotun ma Ganduje Ne a INEC ma Ganduje Ne

Rarara - Kanawa ma dodar

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro/kallo lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user