Saturday 20 October 2018

Download Mai Tafiya Full Audio/Video Original Song BY Hamisu Breaker

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Hamisu Breaker


Muryar Hausa24 Yau ma gamu tafe da bidiyan waƙar fasihin mawaƙin nan Hamisu Breaker cikin Audio da kuma Video .

Sabon bidiyon waƙar Hamisu Breaker "MAI TAFIYA".

Haƙiƙa bidiyon waƙar yaƙayatar sosai.

GA KAƊAN DAGA CIKIN BAITIN WAƘAR KAMAR HAKA:

Mai Tafiya ki dakata zana baki saƙonni da yawa, ki kaiwa zuciya taki ni dake babu rabuwa.

Ka faɗi dukkan abinda ke a ranka Ni da kai babu shamaki Ina da burin jin kalaman ka masu sanyi a zuciya.

KU SAUKE WAƘOƘIN A KYAUTA.

Sauke Audio ɗin waƙar anan...

Download Music Here

Sauke Video ɗin waƙar anan...

Download Video Here

Bidiyon waƙar wanda Jarumi Salisu S. Fulani ya hau kuma bidiyon ya ƙayatar sosai da sosai musamman ga masoya.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user