Saturday 13 October 2018

Kalli Sababbin Kayatattun Hotunan Bikin Ado Isa Gwanja - Hotunan Sun Ɗauki Hankulan Shafukan Sada Zumunta Sosai

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen Mawaƙi kuma jarumin Fina-Finan Hausa Adamu Isa Gwanja wanda aka fi sani da sunan Ado Gwanja.


A Jiya  Juma'a ne aka ɗaura Auren Ado Isah Gwanja wanda ake yi wa laƙabi da “Limamin Matan Bana” fitaccen mawakin nanaye ne duk da cewar a yanzu ya fi shahara ga wakokin bikin aure.


Tare da sahibarsa Maimunatu Kabir, Shagalin Bikin ya ƙayatar kuma yasamu halattar Jaruman Kannywood da dama daga cikin su kamar irin su  Adam A. Zango, Maryam Yahya, Rukayya Dawayya da sauran su


Muryar Hausa24 Muna yi Musu Fatan samun Zuri'a tagari Amin Summa Amin.

Kalli wasu daga cikin Hotunan.....


KALLI HOTUNA DA CIKAKKEN TARIHIN ADO ISA GWANJABABBAN DALILIN DA YASA NA FARA HARKAR FILM DA WAKA INJI - ADO GWANJA

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user