Thursday 18 October 2018

KARANTA KAJI: GASKIYA WANNAN LIMAMIN YA BURGE NI SOSAI

Tura Wannan Zuwa
Wani masallacine, babba a wata unguwa. Sai liman ya lura mutanen unguwar basu kaunar fitowa sallar Asuba. 
Sai azo sallar Asuba, baifi a samu sahu daya ba. Wai Dan saboda hunturu ko sanyi ko  su ce  ruwa. 


Liman yai  waazi  har  ya gaji.

Ranan  kawai sai wata dabara ta  fado masa. Ranar  wata  Juma'ah ya shirya huduba mai ban sha'awa, saboda mata na yawan halartar sallah Jumaa.
Bayan jan hankali na maza su ringa tausayawa mata.  Su  kuma  mata  sun ringa tsafta da  biyayya.

 Kawai, Liman yayi shiru!  Daga bisani  yace " Sanarwa a gare ku mata na  samu  umarni  daga  chairman  din  mu,  mai adalci cewa  mata su ringa tada mazan su domin zuwa sallar asuba, wadda duk ba'aganin mijinta a masallaci ,to kwamitin masallaci zai biyawa mijinta sadaki, a kara mai mata. ko Allah zai hadashi da mai kishin addini."

Ai kuwa asubar ranar asabar saiga masallaci ya cika makil har waje.

Wata matar saida ta kawo mijin har bakin masallaci sannan ta koma.  Wani kuma ana jin su suna, musayar yawu. "Yana  tun kafin a haifeki ina sallah amma zanyi magana ki".  Tana "eh naji amma dai sai kaje!!!

To jama'a, a dage da fita Sallar asuba.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user